Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 6

3 Sa’ad da Ɗan Ragon ya buɗe hatimi na biyun, sai na ji halitta mai rai na biyu ya ce, "Zo!" 4 Sai wani doki ya fito, ja wur. Aka ba wa mai hawansa iko ɗauke salama daga duniya kuma sa mutane su kashe juna. Aka ba shi babban takobi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também