Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 7

16 Ba za su sāke jin yunwa ba;

ba za su kuma sāke jin ƙishirwa ba.

Rana ba za buga su ba,

ko kuma kowane irin zafin ƙuna.

17 Gama Ɗan Ragon da yake a tsakiyar kursiyin zai zama makiyayinsu;

zai bi da su zuwa ga maɓulɓular ruwan rai.

Allah kuwa zai share dukan hawaye daga idanunsu.’ "

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também