Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayyukan Manzanni 19

4 Bulus ya ce, "Ai, baftismar Yohanna, baftisma ce ta tuba. Ya ce wa mutane su gaskata a wani wanda yake zuwa bayansa, wato, Yesu." 5 Da ji wannan, sai aka yi musu baftisma a cikin sunan Ubangiji Yesu.

Veja também