Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayyukan Manzanni 7

59 Yayinda suke cikin jifansa, sai Istifanus ya yi addu’a ya ce, "Ubangiji Yesu, ka karɓi ruhuna." 60 Sa’an nan ya durƙusa ya ɗaga murya ya ce, "Ubangiji, kada ka riƙe wannan zunubi a kansu." Da ya faɗi haka, sai ya yi barci.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também