60 Sa’an nan ya durƙusa ya ɗaga murya ya ce, "Ubangiji, kada ka riƙe wannan zunubi a kansu." Da ya faɗi haka, sai ya yi barci.