Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayyukan Manzanni 8

1 Shawulu kuwa yana can, yana tabbatar da mutuwarsa.

Tsanantawa da warwatsewar ikkilisiya

A wannan rana wani babban tsanani ya auka wa ikkilisiyar da take a Urushalima, sai duka suka warwatsu ko’ina a Yahudiya da Samariya, manzanni kaɗai ne suka rage.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também