33ya cika mana, mu zuriyarsu, ta wurin tā da Yesu daga matattu. Kamar yadda yake a rubuce a cikin Zabura ta biyu cewa," ‘Kai Ɗana ne,yau na zama Uba a gare ka.’13.33 Zab 2.7
40Ku lura kada abubuwan da annabawa suka faɗa su faru muku.
52Masu bi kuwa suka cika da farin ciki da kuma Ruhu Mai Tsarki.