Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "fé"

240 resultados encontrados

  1. Romanos 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 1–16 de 27

    1Ina gabatar muku da ’yar’uwarmu Fibi, baranyar ikkilisiya a Kenkireya.

    10Ku gai da Afelles wanda amincinsa cikin Kiristi tabbatacce ne.Ku gai da iyalin gidan Aristobulus.

    16Ku gaggai da juna da sumba mai tsarki.Dukan ikkilisiyoyin Kiristi suna gaishe ku.

  2. Números 26

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 26
    Mostrando versículos 28–39 de 65

    28Zuriyar Yusuf bisa ga kabilansu ta wurin Manasse da Efraim.

    32daga Shemida, kabilar Shemadawa;daga Hefer, kabilar Heferawa.

    39daga Shufam, kabilar Shufamawa;daga Hufam, kabilar Hufamawa.

  3. Esdras 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 18–57 de 70

    18ta Yora 112

    54Neziya da Hatifa.

    57Shefatiya, Hattil,Fokeret-Hazzebayim, da Ami.

  4. 1 Crônicas 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 2–25 de 40

    2Noha na huɗu da Rafa na biyar.

    5Gera, Shefufan da Huram.

    25Ifdehiya da Fenuwel su ne ’ya’yan Shashak maza.

  5. 1 Crônicas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 16–52 de 54

    16Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.

    25Eber, Feleg, Reyu

    52Oholibama, Ela, Finon

  6. Neemias 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 24–59 de 73

    24ta Harif 112

    41ta Fashhur 1,247

    59Shefatiya, Hattil,Fokeret-Hazzebayim, da Amon.

  7. Josué 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 15–24 de 33

    15Ga abin da Musa ya ba kabilar Ruben bisa ga iyalansu.

    20Bet-Feyor, gangaren Fisga da Bet-Yeshimot,

    24Ga abin da Musa ya ba kabilar Gad, bisa ga iyalansu.

  8. Romanos 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 6–13 de 21

    6Muna da baye-baye dabam-dabam, gwargwadon alherin da aka yi mana. In baiwar mutum ta yin annabci ce, sai yă yi amfani da ita gwargwadon bangaskiyarsa.

    12Ku yi farin ciki cikin bege, haƙuri cikin shan wuya, aminci cikin addu’a.

    13Ku taimaki mutanen Allah masu bukata. Ku zama masu karɓan baƙi.

  9. Números 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 5–14 de 33

    5Shafat ɗan Hori, daga kabilar Simeyon;

    8Hosheya ɗan Nun, daga kabilar Efraim;

    14Nabi ɗan Bofsi, daga kabilar Naftali;

  10. Esdras 10

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 10
    Mostrando versículos 20–42 de 44

    20Daga zuriyar Immer, akwaiHanani da Zebadiya.

    38Daga zuriyar Binnuyi, akwaiShimeyi,

    42Shallum da Amariya da Yusuf.

  11. Filipenses 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 4–17 de 30

    4A cikin dukan addu’o’ina dominku duka, nakan yi addu’a da farin ciki kullum

    9Addu’ata ita ce ƙaunarku tă yi ta cin gaba da ƙaruwa cikin sani da kuma zurfin ganewa,

    17Na farin dai suna wa’azin Kiristi da sonkai ne, ba da zuciya ɗaya ba, a sonsu, su wahalar da ni a cikin sarƙoƙi.1.17 Waɗansu rubuce-rubucen hannun da ba su daɗe ba suna da aya 17 kafin aya 16.

  12. 1 Coríntios 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 6–13 de 13

    6Ƙauna ba ta jin daɗin mugunta, sai dai ta ji daɗin gaskiya.

    10Sai dai sa’ad da cikakken ya zo, sai wanda ba cikakke yă shuɗe.

    13Yanzu kam abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, bege, da kuma ƙauna. Sai dai mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.

  13. Gálatas 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 2–18 de 18

    2Ku ɗauki nawayar juna, a haka kuwa za ku cika dokar Kiristi.

    7Kada a ruɗe ku. Ba a yi wa Allah ba’a. Mutum yakan girbe abin da ya shuka ne.

    18’Yan’uwa! Alherin Ubangijinmu Yesu Kiristi yă kasance tare da ruhunku. Amin.

  14. Lucas 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 24–35 de 38

    24ɗan Mattat,ɗan Lawi, ɗan Melki,ɗan Yannai, ɗan Yusuf,

    26ɗan Ma’at,ɗan Mattatiyas, ɗan Semeyin,ɗan Yosek, ɗan Yoda,

    35ɗan Serug, ɗan Reyu,ɗan Feleg, ɗan Eber,ɗan Sala,

  15. Êxodo 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 19–36 de 36

    19Sa’an nan Musa ya ce musu, "Kada wani yă bar saura har safe."

    30Sai mutanen suka huta a rana ta bakwai.

    36(Omer guda, daidai ne da kashi ɗaya bisa goma na Efa.)

  16. 2 Samuel 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 3–48 de 51

    3Allahna shi ne dutsena. A gare shi nake samun kāriyashi ne garkuwata da kuma ƙahon cetona.Shi ne mafakata, maɓuyata, da mai cetona.Daga mutane masu fitina, ka cece ni.

    26"Ga masu aminci, kakan nuna kanka mai aminci,ga marasa laifi, kakan nuna kanka marar laifi,

    48Shi ne Allahn da yake rama mini,wanda ya sa al’ummai a ƙarƙashina,

  17. Êxodo 28

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 28
    Mostrando versículos 4–31 de 43

    4Waɗannan su ne tufafin da za su ɗinka, ƙyallen maƙalawa a ƙirji, da efod, da taguwa, da doguwar riga, da rawani, da abin ɗamara. Za su yi wa ɗan’uwanka, Haruna da ’ya’yansa, waɗannan tsarkaka tufafi, don su zama firistoci masu yi mini hidima.

    16Zai zama murabba’i, tsawonsa kamu ɗaya, fāɗinsa kuma kamu ɗaya, a naɗe shi biyu.

    31"Ka yi taguwar efod da shuɗi duka,

  18. Efésios 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 4–16 de 32

    4Dukanku jiki ɗaya ne, kuna kuma da Ruhu guda. An ba ku bege guda sa’ad da aka kira ku.

    5Ubangiji ɗaya, bangaskiya ɗaya, baftisma kuma ɗaya,

    16dukan jiki. Shi ne ya haɗe jiki duka, ya kuma sa dukan gaɓoɓin jiki suna aiki daidai, yayinda kowace gaɓa take aikinta cikin ƙauna.

  19. Ezequiel 45

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 45
    Mostrando versículos 10–13 de 25

    10Ku yi amfani da garwan da yake daidai, efa45.10 Efa abin awo ne na busassun abubuwa. da yake daidai da kuma garwa45.10 Garwa abin awo ne na abubuwan da suke ruwa-ruwa. da yake daidai.

    11Efa da garwan su kasance girmansu ɗaya, garwan ya zama kashi ɗaya bisa goma na ganga45.11 Ganga abin awo ne na busassun abubuwa. efa kuma ya zama kashi ɗaya bisa goma na ganga; ganga fitaccen ma’auni na duka biyu.

    13" ‘Wannan ita ce bayarwa ta musamman da za ku miƙa, kashi ɗaya bisa shida na efa daga kowace gangan alkama da kashi ɗaya bisa shida na efa daga kowace gangan sha’ir.

  20. Atos 26

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 26
    Mostrando versículos 6–27 de 32

    6Yanzu kuwa saboda begena cikin abin da Allah ya yi wa kakanninmu alkawari ne, ake mini shari’a yau.

    17Zan tsirar da kai daga mutanenka da kuma daga Al’ummai. Ina aikan ka zuwa gare su domin

    27Sarki Agiriffa ka gaskata da annabawa? Na san ka gaskata."

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo