Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Tarihi 3

Ya’yan Dawuda maza

1 Waɗannan su ne ya’yan Dawuda maza da aka haifa masa a Hebron.

Ɗan farinsa shi ne Amnon ɗan Ahinowam mutuniyar Yezireyel;

na biyun, Daniyel ɗan Abigiyel mutuniyar Karmel;

2 na ukun, Absalom ɗan Ma’aka yar Talmai sarkin Geshur;

na huɗun, Adoniya ɗan Haggit;

3 na biyar, Shefatiya ɗan Abital;

da kuma na shida, Itireyam ta wurin matarsa Egla.

4 Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida.

Dawuda ya yi mulki a Urushalima shekaru talatin da uku, 5 kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can.

Shimeya,3.5 Da Ibraniyanci Shimeya, wani suna na Shammuwa Shobab, Natan da Solomon. Waɗannan huɗu ne Bat-shuwa3.5 Bat-shuwa. Waɗansu tsofaffin fassarori biyu (duba kuma 2Sam 11); Ibraniyanci yana da "Batsheba" ne a nan. yar Ammiyel ta haifa.

6 Akwai kuma Ibhar, Elishama, Elifelet, 7 Noga, Nefeg, Yafiya, 8 Elishama, Eliyada da Elifelet, su tara ne duka.

9 Dukan waɗannan ya’yan Dawuda ne maza, ban da ya’yansa maza ta wurin ƙwarƙwaransa. Tamar ita ce yar’uwarsu.

Sarakuna Yahuda

10 Zuriyar Solomon su ne Rehobowam,

da Abiya,

da Asa,

da Yehoshafat,

11 da Yoram3.11 Da Ibraniyanci Yoram, wani suna na Yehoram,

da Ahaziya,

da Yowash,

12 da Amaziya,

da Azariya,

da Yotam,

13 da Ahaz,

da Hezekiya

da Manasse,

14 da Amon,

da Yosiya.

15 Ya’yan Yosiya maza su ne,

Yohanan ɗan fari,

Yehohiyakim ɗa na biyu,

Zedekiya ɗa na uku

Shallum ɗa na huɗu.

16 Magādan Yehohiyakim3.16 Da Ibraniyanci Yekoniya, wani suna na Yekoniya; haka kuma a aya 17. su ne,

Yekoniya ɗansa,

da Zedekiya.

Zuriyar sarauta bayan zaman bauta

17 Zuriyar Yekoniya kamamme su ne,

Sheyaltiyel, 18 Malkiram, Fedahiya, Shenazzar, Yekamiya, Hoshama da Nedabiya.

19 Ya’yan Fedahiya su ne,

Zerubbabel da Shimeyi.

Ya’yan Zerubbabel maza su ne,

Meshullam da Hananiya. Shelomit ce yar’uwarsu. 20 Akwai kuma waɗansu biyar,

Hashuba, Ohel, Berekiya, Hasadiya da Yushab-Hesed.

21 Zuriyar Hananiya su ne,

Felatiya da Yeshahiya, Refahiya, Arnan, Obadiya da Shekaniya.

22 Zuriyar Shekaniya su ne,

Shemahiya da ya’yansa maza. Hattush, Igal, Bariya, Neyariya da Shafat, su shida ne duka.

23 Ya’yan Neyariya maza su ne,

Eliyohenai, Hezekiya da Azrikam, su uku ne duka.

24 Ya’yan Eliyohenai su ne,

Hodawiya, Eliyashib, Felahiya, Akkub, Yohanan, Delahiya da Anani, su bakwai ne duka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também