Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Tarihi 8

Zuriyar Shawulu mutumin Benyamin

1 Benyamin shi ne mahaifin,

Bela ɗansa na fari,

Ashbel ɗansa na biyu, Ahara na uku,

2 Noha na huɗu da Rafa na biyar.

3 Ya’yan Bela maza su ne,

Addar, Gera, Abihud 4 Abishuwa, Na’aman, Ahowa, 5 Gera, Shefufan da Huram.

6 Waɗannan su ne zuriyar Ehud, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Geba waɗanda aka kuma kwasa zuwa Manahat.

7 Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.

8 An haifa ya’ya maza wa Shaharayim a Mowab bayan ya saki matansa Hushim da Ba’ara. 9 Ya haifi Yobab, Zibiya, Hodesh, Malkam, 10 Yewuz, Sakiya da Mirma ta wurin Hodesh matarsa. Waɗannan su ne ya’yansa, kawunan iyalai. 11 Ya haifi Abitub da Efa’al ta wurin Hushim.

12 Ya’yan Efa’al maza su ne,

Eber, Misham, Shemed (wanda ya gina Ono da Lod tare da ƙauyukan kewayensu), 13 da Beriya da Shema, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Aiyalon waɗanda kuma suka kori mazaunan Gat.

14 Ahiyo, Shashak, Yeremot 15 Zebadiya, Arad, Eder, 16 Mika’ilu, Isfa da Yoha su ne ya’yan Beriya maza.

17 Zebadiya, Meshullam, Hizki, Heber, 18 Ishmerai, Izliya da Yobab su ne ya’yan Efa’al maza.

19 Yakim, Zikri, Zabdi, 20 Eliyenai, Zilletai, Eliyel, 21 Adahiya, Berahiya da Shimra su ne ya’yan Shimeyi maza.

22 Ishfan, Eber, Eliyel, 23 Abdon, Zikri, Hanan, 24 Hananiya, Elam, Antotiya, 25 Ifdehiya da Fenuwel su ne ya’yan Shashak maza.

26 Shamsherai, Shehariya, Ataliya, 27 Ya’areshiya, Iliya da Zikri su ne ya’yan Yeroham maza.

28 Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.

29 Yehiyel na Gibeyon ya zauna a Gibeyon.

Sunan matarsa Ma’aka, 30 ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab, 31 Gedor, Ahiyo, Zeker 32 da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.

33 Ner shi ne mahaifin Kish, Kish mahaifin Shawulu, kuma Shawulu ne mahaifin Yonatan, Malki-Shuwa, Abinadab da Esh-Baal.

34 Ɗan Yonatan shi ne,

Merib-Baal8.34 Aka kuma sani kamar Mefiboshet wanda ya zama mahaifin Mika.

35 Ya’yan Mika maza su ne,

Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.

36 Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza. 37 Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.

38 Azel yana da ya’ya maza shida, kuma ga sunayensu.

Azrikam, Bokeru, Ishmayel, Sheyariya, Obadiya da Hanan. Dukan waɗannan ya’yan Azel maza ne.

39 Ya’yan ɗan’uwansa Eshek su ne,

Ulam ɗan farinsa, Yewush ɗansa na biyu da Elifelet na uku. 40 Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya.

Dukan waɗannan zuriyar Benyamin ne.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também