Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "fé"

240 resultados encontrados

  1. Provérbios 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 23–31 de 36

    23an naɗa ni tun fil azal,daga farko, kafin duniya ta kasance.

    24Sa’ad da babu tekuna, aka haife ni,sa’ad da babu maɓulɓulai masu ruwa;

    31ina farin ciki da dukan duniyarsaina murna da ’yan adam.

  2. 1 Timóteo 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 5–16 de 16

    5domin an tsarkake shi ta wurin maganar Allah da kuma addu’a.

    11Ka umarta ka kuma koyar da waɗannan abubuwa.

    16Ka kula da rayuwarka da kuma koyarwarka da kyau. Ka daure a cikinsu, domin in ka yi, za ka ceci kanka da kuma masu sauraronka.

  3. Neemias 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 8–35 de 36

    8da mabiyansa, Gabbai da Sallai, mutum 928.

    10Daga firistoci akwai,Yedahiya ɗan Yohiyarib, da Yakin,

    35da Lod, da Ono, da kuma a Kwarin Masu sana’a.

  4. Lucas 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 9–48 de 56

    9Almajiransa suka tambaye shi ma’anar wannan misali.

    11"Ga ma’anar misalin, irin, shi ne maganar Allah.

    48Sai Yesu ya ce mata, "Diyata, bangaskiyarki ta warkar da ke. Ki sauka lafiya."

  5. 2 Reis 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 22–37 de 38

    22Menahem ya huta tare da kakanninsa. Fekahiya ɗansa kuma ya gāje shi.

    31Game da sauran ayyukan mulkin Feka da duk abin da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila.

    37(A kwanakin nan Ubangiji ya fara aikan Rezin sarkin Aram da Feka ɗan Remaliya, su yi gāba da Yahuda.)

  6. Apocalipse 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 1–21 de 21

    1Sai mala’ikan ya nuna mini kogin ruwan rai, mai ƙyalli kamar madubi, yana gangarawa daga kursiyin Allah da na Ɗan Ragon,

    13Ni ne Alfa da kuma Omega, na Fari da kuma na Baya, Farko da kuma Ƙarshe.

    21Alherin Ubangiji Yesu yă kasance tare da mutanen Allah. Amin.

  7. Marcos 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 14–28 de 41

    14Manomi yakan shuka maganar Allah.

    23Duk mai kunnen ji, bari yă ji."

    28Ƙasar da kanta takan ba da ƙwaya, da farko takan fid da ƙara, sa’an nan ta fid da kai, sa’an nan kan yă fid da ƙwaya.

  8. Atos 24

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 24
    Mostrando versículos 15–18 de 27

    15ina kuma da irin bege ɗaya ga Allah yadda mutanen nan suke da shi, cewa akwai tashin matattu masu adalci da masu mugunta duka.

    16Saboda haka, ina ƙoƙari kullum in kasance da lamiri mai tsabta a gaban Allah da mutane.

    18Ni tsarkake ne sa’ad da suka same ni cikin filin haikalin ina yin haka. Babu taro tare da ni, ba kuwa ina tā da hankali ba.

  9. 1 Timóteo 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 2–19 de 20

    2Zuwa ga Timoti ɗana na gaske cikin bangaskiya.Alheri, jinƙai da kuma salama daga Allah Uba da Kiristi Yesu Ubangijinmu, su kasance tare da kai.

    15Ga wata magana tabbatacciya wadda ta cancanci cikakkiyar karɓa. Kiristi Yesu ya zo duniya domin ceton masu zunubi, wanda nake mafi muni a cikinsu.

    19kana riƙe da bangaskiya da kuma lamiri mai kyau. Gama waɗansu mutane, saboda ƙin kasa kunne ga lamirinsu, suka lalatar da bangaskiyarsu.

  10. Gálatas 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 15–20 de 21

    15"Mu da muke Yahudawa ta wurin haihuwa ba Al’ummai masu zunubi ba,

    16mun san cewa mutum ba ya samun kuɓuta ta wurin kiyaye Doka, sai dai ta wurin bangaskiya cikin Kiristi Yesu. Saboda haka, mu ma, muka sa bangaskiyarmu cikin Kiristi Yesu don mu sami kuɓuta ta wurin bangaskiya cikin Kiristi ba ta wurin kiyaye Doka ba, domin ba wanda zai kuɓuta ta wurin bin Doka.

    20An gicciye ni tare da Kiristi. Yanzu ba ni ne nake raye ba, Kiristi ne yake raye a cikina. Rayuwar da nake yi a jiki, ina rayuwa ce ta wurin bangaskiya cikin Ɗan Allah, wanda ya ƙaunace ni ya kuma ba da kansa domina.

  11. 1 Coríntios 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 9–27 de 31

    9Ga wani bangaskiya ta wurin wannan Ruhu, ga wani kuma baiwar warkarwa ta wurin wannan Ruhu guda.

    12Jiki guda ne, ko da yake an yi shi da gaɓoɓi da yawa; gaɓoɓin kuma ko da yake da yawa suke, jiki ɗaya ne. Haka yake da Kiristi.

    27To, ku jikin Kiristi ne, kowannenku kuwa gaɓarsa ne.

  12. João 14

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 14
    Mostrando versículos 1–17 de 31

    1"Kada zuciyarku ta ɓaci. Ku gaskata da Allah, ku kuma gaskata da ni.

    11Ku gaskata ni sa’ad da na ce ina cikin Uba, Uba kuma yana cikina. Ko kuwa ku gaskata ni saboda ayyukan banmamakin su kansu.

    17Ruhun gaskiya. Duniya ba ta iya karɓarsa, don ba ta ganinsa ba ta kuma san shi ba. Amma kun san shi, saboda yana zama tare da ku zai kuma kasance a cikinku.

  13. Isaías 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 5–21 de 25

    5Aram, Efraim da ɗan Remaliya sun ƙulla maƙarƙashiya, suna cewa,

    9Kan Efraim shi ne Samariya,kan Samariya kuma kawai shi ne ɗan Remaliya.In ba ku tsaya da ƙarfi cikin bangaskiyarku ba,ba za ku dawwama ba.’ "

    18A wannan rana Ubangiji zai yi feɗuwa yă kira ƙudaje daga rafuffuka masu nisa na Masar da kuma ƙudan zuma daga ƙasar Assuriya.

    21A ranar, mutum zai bar karsana ɗaya da awaki biyu da rai.

  14. Marcos 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 3–37 de 47

    3Manyan firistoci suka zarge shi a kan abubuwa da yawa.

    10Don ya san saboda sonkai ne manyan firistoci suka ba da Yesu a gare shi.

    37Da murya mai ƙarfi, Yesu ya ja numfashinsa na ƙarshe.

  15. Miquéias 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 2–9 de 12

    2ku da kuke ƙin abu mai kyau kuke ƙaunar mugunta,ku da kuke feɗe mutanenakuke tuge nama daga ƙasusuwansu;

    3ku feɗe fatar jikinsu

    5Ga abin da Ubangiji ya faɗa,"Game da annabawamasu ɓad da mutanena,in wani ya ciyar da su,sai su ce akwai ‘salama’amma in bai ciyar da su ba,a shirye suke su kai masa hari.

    9Ku ji wannan, ku shugabannin gidan Yaƙub,ku masu mulkin gidan Isra’ila,ku da kuke ƙyamar gaskiya,kuka karkatar duk abin da yake na gaskiya;

  16. Juízes 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 14–40 de 40

    14Yefta ya sāke aikan jakadu wurin sarki,

    30Yefta kuwa ya yi wa’adi da Ubangiji ya ce, "In ka ba da Ammonawa a hannuwana,

    40cewa kowace shekara ’yan mata sukan fita kwana huɗu don yin bikin tunawa da ’yar Yefta mutumin Gileyad.

  17. Jeremias 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 3–6 de 27

    3Sai maganar Ubangiji ta zo mini sau na biyu cewa,

    5Saboda haka na tafi na ɓoye shi a Fera, yadda Ubangiji ya ce mini.

    6Bayan ’yan kwanaki sai Ubangiji ya ce mini, "Tafi yanzu zuwa Fera ka ɗauko abin ɗamara da na ce maka ka ɓoye a can."

  18. Isaías 26

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 26
    Mostrando versículos 2–6 de 21

    2A buɗe ƙofofisaboda al’umma mai adalci ta shiga,al’ummar da mai aminci.

    4Ku dogara ga Ubangiji,gama shi Ubangiji, ne madawwamin Dutse.

    6Ƙafafu sukan tattake ta,ƙafafu waɗanda aka zalunta,wato, sawun matalauta.

  19. 1 Samuel 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 3–16 de 28

    3Shekara-shekara wannan mutum yakan haura daga garinsa zuwa Shilo domin yin sujada da miƙa hadayu ga Ubangiji Maɗaukaki. A can kuwa ’ya’yan Eli maza biyu, Hofni da Finehas su ne firistoci na Ubangiji.

    12Yayinda take addu’a ga Ubangiji, Eli ya lura da bakinta.

    16Kada ka yi zato baiwarka ’yar iska ce. Ina addu’a a nan saboda yawan azaba da baƙin cikin da nake ciki."

  20. Colossenses 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 2–12 de 18

    2Ku nace da yin addu’a, kuna zaman tsaro da kuma godiya.

    4Ku yi addu’a yadda zan yi shelarsa, yadda ya kamata.

    12Efafaras naku, mai hidimar Kiristi Yesu, yana gaisuwa. Kullum yana addu’a dominku sosai, don ku san cikakken abin da Allah yake so ku yi don kuma ku yi shi cikakke.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo