Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "salvação"

200 resultados encontrados

  1. 2 Samuel 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 3–49 de 51

    3Allahna shi ne dutsena. A gare shi nake samun kāriyashi ne garkuwata da kuma ƙahon cetona.Shi ne mafakata, maɓuyata, da mai cetona.Daga mutane masu fitina, ka cece ni.

    48Shi ne Allahn da yake rama mini,wanda ya sa al’ummai a ƙarƙashina,

    49wanda ya kuɓutar da ni daga maƙiyina.Ka ɗaukaka ni bisa maƙiyina;ka kiyaye ni daga hannun mugayen mutane.

  2. Lucas 21

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 21
    Mostrando versículos 2–35 de 38

    2Ya kuma ga wata gwauruwa matalauciya, ta saka anini biyu.

    19Ta wurin tsayawa da ƙarfi, za ku sami rai.

    35Gama za tă zo a kan kowa da yake kan dukan duniya.

  3. 1 Coríntios 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 11–22 de 24

    11Kada fa wani yă ƙi karɓansa. Ku sallame shi lafiya, domin yă koma wurina. Ina duban hanyarsa tare da ’yan’uwa.

    20Dukan ’yan’uwa a nan suna gaisuwa.Ku gai da juna da sumba mai tsarki.

    22Duk wanda ba ya ƙaunar Ubangiji, la’ana ta zauna a kansa. Zo, ya Ubangiji16.22 Da Arameyik kalman nan Zo, ya Ubangiji ita ce Maranata.!

  4. Mateus 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 2–16 de 17

    2yana cewa, "Ku tuba, gama mulkin sama ya yi kusa."

    8Ku yi ayyukan da suka dace da tuba.

    16Nan da nan da aka yi wa Yesu baftisma, sai ya fito daga ruwa. A wannan lokaci sama ya buɗe, sai ya ga Ruhun Allah yana saukowa kamar kurciya ya kuwa sauka a kansa.

  5. Gênesis 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 11–24 de 33

    11Ibrahim da Saratu dai sun riga sun tsufa sosai. Saratu kuma ta wuce shekarun haihuwa.

    18Lalle Ibrahim zai zama al’umma mai girma da kuma mai iko, kuma ta wurinsa dukan al’umman duniya za su sami albarka.

    24Me zai faru in akwai mutum hamshin masu adalci a cikin birnin? Ashe, za ka hallaka shi, ba za ka cece wurin saboda mutane hamsin nan masu adalcin da suke a cikinsa ba?

  6. Gálatas 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 1–22 de 26

    1Saboda ’yanci ne Kiristi ya ’yantar da mu. Sai ku tsaya daram, kada ku yarda ku sāke komawa ƙarƙashin nauyin bauta.

    20bautar gumaka da sihiri; ƙiyayya, faɗa, kishi, fushi mai zafi, sonkai, tsattsaguwa, hamayya,

    22Amma amfanin da Ruhu yake bayar shi ne ƙauna, farin ciki, salama, haƙuri, kirki, nagarta, aminci,

  7. Esdras 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 8–54 de 70

    8ta Zattu 945

    18ta Yora 112

    54Neziya da Hatifa.

  8. João 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 2–24 de 51

    2Yana nan tare da Allah tun farar farawa.

    9Haske na gaskiya da yake ba da haske ga kowane mutum mai shigowa duniya.1.9 Ko kuwa Wannan ne haske na gaskiya da yake ba da haske ga kowane mutumin da yake shigowa duniya

    24To, waɗansu Farisiyawan da aka aika

  9. 1 Tessalonicenses 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 17–26 de 28

    17ku ci gaba da yin addu’a;

    23Bari Allah da kansa, Allah na salama, yă tsarkake ku sarai. Bari dukan ruhunku, ranku, da kuma jikinku su zama marar aibi a dawowar Ubangijinmu Yesu Kiristi.

    26Ku gaggai da dukan ’yan’uwa da sumba mai tsarki.

  10. 1 Coríntios 14

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 14
    Mostrando versículos 3–33 de 40

    3Amma duk wanda yake annabci, yana magana ne da mutane domin yă gina su, yă ƙarfafa su, yă kuma yi musu ta’aziyya.

    32Ruhohin annabawa kuwa suna ƙarƙashin sarrafawar annabawa.

    33Gama Allah, ba Allah mai sa rikicewa ba ne, sai dai mai salama. Kamar yadda yake a dukan ikkilisiyoyi na tsarkaka.

  11. Romanos 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 10–20 de 27

    10Ku gai da Afelles wanda amincinsa cikin Kiristi tabbatacce ne.Ku gai da iyalin gidan Aristobulus.

    16Ku gaggai da juna da sumba mai tsarki.Dukan ikkilisiyoyin Kiristi suna gaishe ku.

    20Allah na salama zai tattake Shaiɗan ba da daɗewa ba yă kuma sa shi a ƙarƙashin sawunku.Alherin Ubangijinmu Yesu kuma yă kasance tare da ku.

  12. 3 João 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 6–15 de 15

    6Sun faɗa wa ikkilisiya game da ƙaunarka. Za ka kyauta in ka sallame su a hanyar da ta cancanci Allah.

    11Abokina ƙaunatacce, kada ka yi koyi da abin da yake mugu sai dai abin da yake nagari. Duk mai yin abin da yake nagari daga Allah yake. Duk mai yin abin da yake mugu bai taɓa sanin Allah ba.

    15Salama gare ka.Abokai a nan suna gaishe ka. Ka gai da abokai a can da sunansu.

  13. Efésios 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 5–31 de 32

    5Ubangiji ɗaya, bangaskiya ɗaya, baftisma kuma ɗaya,

    7Amma ga kowannenmu an ba da alheri bisa ga yadda Kiristi ya rarraba.

    31Ku rabu da kowane irin ɗacin rai, haushi da hasala, faɗa da ɓata suna, ku rabu da kowace irin ƙeta.

  14. Judas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 2–25 de 25

    2Jinƙai, salama da kuma ƙauna, su kasance tare da ku a yalwace.

    22Ku ji tausayin waɗanda suke shakka;

    25Gare shi kuma, shi da yake kaɗai Allah Mai Cetonmu, ta wurin Yesu Kiristi Ubangijinmu, bari ɗaukaka, daraja, iko da mulki, su tabbata a gare shi, tun farkon zamanai, yanzu, da har abada abadin! Amin.

  15. Marcos 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 12–19 de 20

    12Daga baya Yesu ya bayyana a wani kamanni dabam ga biyunsu, yayinda suke tafiya ƙauye.

    16Duk wanda ya gaskata, aka kuma yi masa baftisma, zai sami ceto. Amma duk wanda bai gaskata ba kuwa, zai hallaka.

    19Bayan Ubangiji Yesu ya yi musu magana, sai aka ɗauke shi zuwa sama, ya kuma zauna a hannun dama na Allah.

  16. 2 Timóteo 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 9–14 de 18

    9wanda ya cece mu ya kuma kira mu ga rayuwar tsarki ba saboda wani abin da muka yi ba sai dai saboda nufinsa da kuma alherinsa. An ba mu wannan alheri cikin Kiristi Yesu tun fil azal,

    10amma yanzu an bayyana ta ta wurin bayyanuwar Mai Cetonmu, Kiristi Yesu, wanda ya hallaka mutuwa ya kuma kawo rai da rashin mutuwa a sarari ta wurin bishara.

    14Ka kiyaye kyakkyawar ajiyan nan da aka danƙa maka amana, ka lura da ita da taimakon Ruhu Mai Tsarki wanda yake raye a cikinmu.

  17. Hebreus 10

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 10
    Mostrando versículos 14–31 de 39

    14gama ta wurin hadayan nan guda ɗaya ya kammala har abada waɗanda ake tsarkake.

    22bari mu matso kusa da Allah da zuciya mai gaskiya da kuma cikakken tabbaci mai zuwa ta wurin bangaskiya. Bari mu bar zukatan da tsabta, lamirinmu babu mugunta, da kuma jikunanmu a wanke da ruwa.

    31Abu mai matuƙar bantsoro ne a fāɗa cikin hannuwan Allah mai rai.

  18. 1 Crônicas 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 12–37 de 40

    12Shuffiyawa da Huffiyawa zuriyar Ir ne, kuma Hushiyawa zuriyar Aher ne.

    27Nunda kuma Yoshuwa.

    37Bezer, Hod, Shamma, Shilsha, Itran da Bera.

  19. Jeremias 20

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 20
    Mostrando versículos 7–14 de 18

    7Ya Ubangiji, ka ruɗe20.7 Ko kuwa rarrashe ni, na kuwa ruɗu;ka fi ni ƙarfi, ka kuwa yi nasara.Na zama abin dariya dukan yini;kowa yana yi mini ba’a.

    13Ku rera ga Ubangiji!Ku yabi Ubangiji!Ya kuɓutar da ran mabukacidaga hannuwan mugaye.

    14La’ananniya ce ranar da aka haife ni!Kada ranar da mahaifiyata ta haife ni ta zama mai albarka!

  20. 1 Timóteo 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 1–4 de 15

    1Da farko dai, ina gargaɗe ku cewa a yi roƙe-roƙe, ana addu’o’i, ana yin addu’a a madadin waɗansu da kuma a yi godiya saboda kowane mutum

    3Wannan yana da kyau, yakan kuma gamshi Allah Mai Cetonmu,

    4wanda yake so dukan mutane su sami ceto su kuma zo ga sanin gaskiya.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo