Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "fé"

240 resultados encontrados

  1. Números 34

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 34
    Mostrando versículos 19–24 de 29

    19"Ga sunayensu."Kaleb ɗan Yefunne, daga kabilar Yahuda;

    23Hanniyel ɗan Efod, shugaba daga kabilar Manasse ɗan Yusuf;

    24Kemuwel ɗan Shiftan, shugaba daga kabilar Efraim ɗan Yusuf;

  2. 2 Timóteo 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 7–22 de 22

    7Na yi fama mai kyau, na gama tseren, na riƙe bangaskiya.

    19Ka gai da Firiskila da Akwila da iyalin Onesiforus.

    22Ubangiji yă zama tare da ruhunka. Alheri yă zama tare da ku.

  3. Joel 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 1–11 de 20

    1Maganar Ubangiji wadda ta zo wurin Yowel ɗan Fetuwel.

    9Hadayun hatsi da hadayun shaan yanke su daga gidan Ubangiji.Firistoci suna makoki,su waɗanda suke yi wa Ubangiji hidima.

    11Ku fid da zuciya, ku manoma,ku yi ihu, ku masu noma inabi;ku yi baƙin ciki saboda alkama da sha’ir,saboda an lalata girbin filaye.

  4. Rute 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 2–12 de 18

    2Bowaz wanda kike aiki da bayinsa ’yan mata ba danginmu ne na kusa ba? Da daren yau zai sussuka sha’ir nasa a masussuka.

    11Yanzu kuwa ’yata kada ki ji tsoro. Zan yi miki dukan abin da kika roƙa. Dukan ’yan’uwana na gari sun san cewa ke mace ce mai halin kirki.

    12Ko da yake gaskiya ne ni dangi ne na kusa, amma akwai dangi mai fansa mafi kusa fiye da ni.

  5. Filipenses 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 20–23 de 23

    20Ɗaukaka ta tabbata ga Allahnmu da Ubanmu har abada abadin. Amin.

    21Ku gai da dukan tsarkaka cikin Kiristi Yesu.’Yan’uwan da suke tare da ni suna gaishe ku.

    23Alherin Ubangiji Yesu Kiristi yă kasance da ruhunku. Amin.4.23 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā ba su da Amin.

  6. 2 Coríntios 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 5–12 de 14

    5Ku gwada kanku ku gani ko kuna cikin bangaskiya; ku auna kanku. Ashe, ba ku san cewa Kiristi Yesu yana cikinku ba? Sai ko in kun fāɗi gwajin.

    11A ƙarshe ’yan’uwa, sai wata rana. Ku yi ƙoƙari ku zama cikakku. Ku saurari roƙona, ku zama da tunani ɗaya, ku yi zaman salama. Allah na ƙauna da salama kuwa zai kasance tare da ku.

    12Ku gaggai da juna da sumba mai tsarki.

  7. Mateus 27

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 27
    Mostrando versículos 8–59 de 66

    8Shi ya sa ake kiran filin, Filin Jini har yă zuwa yau.

    43Ya dogara ga Allah. Bari Allah yă cece shi yanzu, in yana sonsa, domin ya ce, ‘Ni Ɗan Allah ne.’ "

    59Yusuf ya ɗauki jikin ya nannaɗe shi da zanen lilin mai tsabta.

  8. Levítico 19

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 19
    Mostrando versículos 11–32 de 37

    11" ‘Kada ku yi sata." ‘Kada ku yi ƙarya." ‘Kada ku ruɗe juna.

    27" ‘Ba za ka aske gefe-gefe na gashin kanka ba, ko ku aske gemunku.

    32" ‘Ku miƙe tsaye a gaban tsofaffi, ku nuna bangirma ga waɗanda suka tsufa, ku kuma girmama Allahnku. Ni ne Ubangiji.

  9. Levítico 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 6–14 de 17

    6Zai feɗe hadaya ta ƙonawar, yă yayyanka shi gunduwa-gunduwa.

    7’Ya’yan Haruna maza waɗanda suke firistoci za su hura wuta a bagade, su kuma shirya itace a kan wutar.

    11Zai yanka shi a gefen arewa na bagaden a gaban Ubangiji, ’ya’yan Haruna firistoci kuwa za su yayyafa jinin dabbar a bagaden a kowane gefe.

    14" ‘In hadaya ga Ubangiji ɗin, hadaya ta ƙonawa ta tsuntsaye ce, zai miƙa kurciya ko ’yar tattabara.

  10. Deuteronômio 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 3–15 de 22

    3To, ga rabon da jama’a za su ba firistoci daga hadayun da suka miƙa ta bijimi ne, ko ta tunkiya ce; sai su ba firistoci kafaɗar, kumatun, da kuma kayan cikin.

    11ko boka, ko mabiya, ko maye, ko mai sha’ani da matattu.

    15Ubangiji Allahnku zai tayar muku da wani annabi kamar ni daga cikin ’yan’uwanku. Dole ku saurare shi.

  11. 2 Reis 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 1–16 de 20

    1A shekara ta goma sha bakwai ta mulkin Feka ɗan Remaliya, Ahaz ɗan Yotam sarkin Yahuda ya fara mulki.

    13Ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa da ta hatsi, ya zuba hadayarsa ta sha, ya kuma yayyafa jinin hadayunsa ta zumunci a bisa bagaden.

    16Uriya firist kuwa ya yi duk abin da Sarki Ahaz ya umarta.

  12. Deuteronômio 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 3–31 de 32

    3alamun da ya aikata da abubuwan da ya yi a cikin Masar, ga Fir’auna sarkin Masar da kuma ga dukan ƙasarsa ba;

    26Ga shi, a yau, ina sa a gabanku albarka da kuma la’ana,

    31Kuna gab da ƙetare Urdun fa, ku shiga, ku kuma mallaki ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku. Sa’ad da kuka karɓe ta, kuka kuma zauna a can,

  13. Jó 21

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 21
    Mostrando versículos 3–30 de 34

    3Ku ba ni zarafi in yi magana,bayan na gama sai ku yi ba’arku.

    19An ce ‘Allah yana tara wa ’ya’yan mutum horon da zai ba mutumin.’Bari yă ba mutumin horo don yă san ya yi haka!

    30cewa an kāre mugu daga ranar bala’i,an kāre shi daga ranar fushi?

  14. Apocalipse 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 5–18 de 20

    5da kuma daga Yesu Kiristi, wanda yake amintaccen shaida, ɗan farin daga tashin matattu, da kuma mai mulkin sarakunan duniya.Gare shi wanda yake ƙaunarmu wanda kuma ya ’yantar da mu daga zunubanmu ta wurin jininsa,

    6ya kuma mai da mu masarauta da firistoci don mu yi wa Allahnsa da Ubansa hidima, a gare shi ɗaukaka da iko sun tabbata har abada abadin! Amin.

    18Ni ne Rayayye, dā na mutu, ga shi kuwa ina a raye har abada abadin! Ina kuma riƙe da mabuɗan mutuwa da na Hades.

  15. 2 Timóteo 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 7–13 de 18

    7Gama Allah bai ba mu ruhun tsoro ba, sai dai ruhun iko, na ƙauna da kuma na kamunkai.

    9wanda ya cece mu ya kuma kira mu ga rayuwar tsarki ba saboda wani abin da muka yi ba sai dai saboda nufinsa da kuma alherinsa. An ba mu wannan alheri cikin Kiristi Yesu tun fil azal,

    13Abin da ka ji daga gare ni, ka kiyaye shi kamar tsarin sahihiyar koyarwa, cikin bangaskiya da ƙauna cikin Kiristi Yesu.

  16. Cânticos 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 1–12 de 16

    1Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata!Kai, ke kyakkyawa ce!Idanunki sun yi kamar na kurciya a cikin lulluɓinki.Gashinki ya yi kamar garken awakida suke gangarawa daga Dutsen Gileyad.

    10Ƙaunarki abar farin ciki ne, ’yar’uwata, amaryata!Ƙaunarki ta fi ruwan inabi gamsuwa,ƙanshin turarenki kuma ya fi duk wani kayan yaji!

    12Ke lambu ne da aka kulle, ’yar’uwata, amaryata;ke maɓulɓula ce da aka kewaye, maɓulɓular da aka rufe.

  17. 1 Pedro 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 5–21 de 25

    5ku waɗanda ta wurin bangaskiya ake kiyayewa ta wurin ikon Allah har yă zuwa ceton da yake a shirye da za a bayyana a ƙarshen lokaci.

    9gama kuna samun sakamakon bangaskiyarku, ceton rayukanku ke nan.

    21Ta gare shi ne kuka gaskata da Allah, wanda ya tā da shi daga matattu, aka kuma ɗaukaka shi, ta haka bari bangaskiyarku da begenku su kasance ga Allah.

  18. Habacuque 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 3–19 de 19

    3Allah ya zo daga Teman,Mai Tsarkin nan daga Dutsen Faran. Sela3.3 kalma ce da babu tabbas; mai yiwuwa kalma ce ta waƙa; haka ma a ayoyin 9 da 13.Ɗaukakarsa ta rufe sammaiyabonsa kuma ya cika duniya.

    13Ka fito don ka fanshi mutanenka,don ceci shafaffenka.Ka ragargaza shugaban ƙasar mugaye,ka tuɓe shi daga kai har ƙafa. Sela

    19Ubangiji Mai Iko Duka shi ne ƙarfina;yakan mai da ƙafafuna kamar na barewa,yakan sa in yi tafiya a wurare masu tsayi.Domin mai bi da kaɗe-kaɗe. A kan kayan kiɗi masu tsirkiyata.

  19. Salmos 66

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 66
    Mostrando versículos 1–20 de 20

    1Ku yi sowa ta farin ciki ga Allah, dukan duniya!

    5Ku zo ku ga abin da Allah ya yi,ayyukansa masu banmamaki a madadin mutum!

    20Yabo ga Allah,wanda bai ƙi addu’ata bako yă janye ƙaunarsa daga gare ni!

  20. Romanos 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 6–12 de 32

    6Ku ma kuna cikin waɗanda aka kira ku zama na Yesu Kiristi.

    9Allah, wanda nake bauta wa da dukan zuciyata cikin wa’azin bisharar Ɗansa, shi ne shaidata a kan yadda kullum ina tunawa da ku

    12wato, don ni da ku mu ƙarfafa juna ta wurin bangaskiyarmu.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo