Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "amor"

99 resultados encontrados

  1. Êxodo 34

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 34
    Mostrando versículos 8–19 de 35

    8Musa ya yi sauri ya rusuna har ƙasa, ya yi sujada.

    11Ku yi biyayya da umarnin da na ba ka yau. Zan kora muku Amoriyawa, Kan’aniyawa, Hittiyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa.

    19"Ɗan fari na kowane mutum zai zama nawa, har da ɗan farin na dabbobi, ko na garken shanu ko na tumaki.

  2. Deuteronômio 31

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 31
    Mostrando versículos 2–24 de 30

    2"Yanzu shekaruna ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da komowa. Ubangiji ya ce mini, ‘Ba za ka haye Urdun ba.’

    4Ubangiji zai yi da su, yadda ya yi da Sihon da Og, sarakunan Amoriyawa, waɗanda ya hallaka tare da ƙasarsu.

    24Bayan Musa ya gama rubuta kalmomin dokan nan a littafi daga farko zuwa ƙarshe,

  3. Juízes 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 10–40 de 40

    10Na ce muku, ‘Ni ne Ubangiji Allahnku; kada ku bauta allolin Amoriyawa, waɗanda kuke zama a ƙasarsu.’ Amma ba ku saurare ni ba."

    20Mala’ikan Allah ya ce masa, "Ka ɗauko naman da burodi marar yisti ka sa su a kan wannan dutse, ka zuba romon a kai." Gideyon kuwa ya yi haka.

    40A wannan dare Allah ya yi haka. Ulun ne kaɗai yake a bushe, amma dukan ƙasar ta jiƙe da raɓa.

  4. Salmos 118

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 118
    Mostrando versículos 2–29 de 29

    2Bari Isra’ila yă ce,"Ƙaunarsa madawwamiya ce har abada."

    3Bari gidan Haruna yă ce,"Ƙaunarsa madawwamiya ce har abada."

    29Ku gode wa Ubangiji, gama nagari ne shi;ƙaunarsa madawwamiya ce har abada.

  5. Provérbios 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 13–18 de 27

    13Sai ta kama shi ta rungume shida duban soyayya a fuskarta ta ce,

    17Na yayyafa turare a gadonada mur, aloyes da kuma kirfa.

    18Zo, mu sha zurfin ƙauna har safe;bari mu ji wa ranmu daɗi da ƙauna!

  6. Josué 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 10–20 de 33

    10da dukan garuruwan Sihon sarkin Amoriyawa, wanda ya yi mulkin Heshbon, har zuwa iyakar Ammonawa.

    19Kiriyatayim, Sibma, Zeret Shahar kan tudu cikin kwari,

    20Bet-Feyor, gangaren Fisga da Bet-Yeshimot,

  7. Gênesis 48

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 48
    Mostrando versículos 3–22 de 22

    3Yaƙub ya ce wa Yusuf, "Allah Maɗaukaki48.3 Da Ibraniyanci El-Shaddai ya bayyana gare ni a Luz a ƙasar Kan’ana, a can ya albarkace ni

    16Mala’ikan da ya cece ni daga dukan cutabari yă albarkaci samarin nan.Bari a kira su da sunanada sunayen kakannina Ibrahim da Ishakubari kuma su ƙaru ƙwaraia bisa duniya."

    22Kuma gare ka, a matsayi wanda yake kan ’yan’uwanka, na ba da gonar da na karɓe daga Amoriyawa da takobi da kuma bakana."

  8. Deuteronômio 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 18–48 de 49

    18ko kuwa a kamannin wata halittar da take rarrafe a ƙasa, ko na wani kifi a cikin ruwaye a ƙarƙashi.

    46Sa’ad da suke a kwari kusa da Bet-Feyor, gabas da Urdun, a ƙasar Sihon sarkin Amoriyawa, wanda ya yi mulki a Heshbon, da Musa da Isra’ilawa suka ci da yaƙi sa’ad da suka fito daga Masar.

    48Wannan ƙasa ta tashi daga Arower a kewayen Kwarin Arnon zuwa Dutsen Siyon4.48 Da Ibraniyanci; Siriyak (dubi kuma M Sh 3.9) Siriyon (wato, Hermon),

  9. Salmos 135

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 135
    Mostrando versículos 1–19 de 21

    1Yabi Ubangiji.135.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a ayoyi 3 da 21.Yabi sunan Ubangiji;yabe shi, ku bayin Ubangiji,

    11Sihon sarkin Amoriyawa,Og sarkin Bashanda kuma dukan sarakunan Kan’ana,

    19Ya gidan Isra’ila, yabi Ubangiji;Ya gidan Haruna, yabi Ubangiji;

  10. Josué 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 6–11 de 17

    6Yoshuwa ya ce wa firistoci, "Ku ɗauki akwatin alkawari ku sha gaba." Sai suka ɗauki akwatin alkawari suka wuce gaban sauran jama’a.

    10Ta haka ne za ku san cewa Allah mai rai yana tare da ku, kuma ba shakka a gabanku za ku gani zai kore Kan’aniyawa, Hittiyawa, Hiwiyawa, Ferizziyawa, Girgashiyawa, Amoriyawa da Yebusiyawa.

    11Ku duba, akwatin alkawarin Ubangiji na dukan duniya zai yi gaba cikin Urdun kafin ku.

  11. Deuteronômio 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 7–36 de 37

    7Ubangiji Allahnku ya albarkace ku cikin dukan aikin hannuwanku. Ya kiyaye ku cikin tafiyarku a duk fāɗin hamada. Waɗannan shekaru arba’in Ubangiji Allahnku ya kasance tare da ku, ba kuwa kun rasa wani abu ba.

    24"Ku fito yanzu ku ƙetare Kwarin Arnon. Duba, na ba da Sihon mutumin Amoriyawa a hannunku, na kuma ba da sarkin Heshbon da ƙasarsa. Ku fara mallake ta, ku kuma yi yaƙi da shi.

    36Ubangiji Allahnmu ya taimake mu muka ci Arower wadda take a gefen Kwarin Arnon, da garin da yake a cikin kwarin, har zuwa Gileyad. Babu garin da ya gaggare mu.

  12. Salmos 103

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 103
    Mostrando versículos 4–14 de 22

    4wanda ya fanshi ranka daga ramiya naɗa maka rawani da ƙauna da kuma tausayi,

    11Gama kamar yadda sammai suke can bisa duniya,haka girmar ƙaunarsa yake wa masu tsoronsa;

    14gama ya san yadda aka yi mu,ya tuna cewa mu ƙura ne.

  13. Josué 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículo 8 de 15

    8Kuma bayan da aka yi wa al’ummar kaciya dukansu, sai suka dakata a nan, sai da suka warke.

  14. Salmos 148

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 148
    Mostrando versículos 4–12 de 14

    4Yabe shi, ku bisa sammaida kuma ku ruwan bisa sarari.

    11sarakunan duniya da dukan al’ummai,ku sarakuna da dukan masu mulkin duniya,

    12samari da ’yan mata,tsofaffi da yara.

  15. Josué 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 2–25 de 27

    2suka haɗa kansu don su yaƙi Yoshuwa da Isra’ila.

    23Yanzu ku la’anannu ne. Ba za ku daina zama mana masu yankan itace da kuma masu ɗebo ruwa domin haikalin Allahnmu ba."

    25Yanzu, a hannunka muke, ka yi duk abin da ka ga ya yi maka kyau."

  16. Josué 10

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 10
    Mostrando versículos 12–38 de 43

    12A ranar da Ubangiji ya ba da Amoriyawa a hannun Isra’ilawa, Yoshuwa ya ce wa Ubangiji a gaban Isra’ilawa,"Ke rana, ki tsaya cik a GibeyonKai wata, ka je Kwarin Aiyalon."

    13Sai rana ta tsaya cik,wata kuma ya tsaya,har sai da al’ummar ta ɗauki fansaa kan abokan gābanta,kamar yadda aka rubuta a cikin littafin Yashar.Rana ta tsaya a sararin sama, ba tă fāɗi ba har kusan yini guda.

    38Yoshuwa da Isra’ilawa duka suka juya suka kai wa Debir hari,

  17. Josué 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 1–3 de 23

    1Sa’ad da Yabin sarkin Hazor ya ji wannan, sai ya aika saƙo zuwa wurin Yobab sarkin Madon, da sarkin Shimron, da Akshaf,

    3ya kuma aika zuwa ga Kan’aniyawa a gabas da yamma; da kuma zuwa ga Amoriyawa, Hittiyawa da Ferizziyawa, da Yebusiyawa da suke kan tuddai; da kuma Hiwiyawa masu zama a gindin dutsen Hermon a yankin Mizfa.

  18. Josué 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 6–12 de 24

    6(Amma ta kai su saman rufin ɗaki ta ɓoye su a ƙarƙashin karan rama da ta baza a rufin ɗaki.)

    11Da muka ji labarin, duk sai zuciyar kowa ta narke, kowa ya karaya saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne Allah na sama da ƙasa.

    12Yanzu ina roƙonku ku rantse mini da Ubangiji cewa za ku yi wa iyalina alheri kamar yadda na yi muku alheri. Ku ba ni ƙwaƙƙwarar shaida cewa

  19. Josué 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 7–14 de 26

    7Yoshuwa kuma ya ce, "Ya Ubangiji Mai Iko Duka, me ya sa ka sa mutanen nan suka ƙetare Urdun don ka bari mu shiga hannun Amoriyawa su hallaka mu? Kila da mun haƙura mun zauna a ɗaya gefen Urdun da ya fi mana!

    8Ya Ubangiji me zan ce, yanzu da abokan gāban Isra’ilawa suka ci ƙarfinsu?

    14" ‘Da safe ku zo kabila-kabila. Kabilar da Ubangiji ya ware, za tă zo gaba gida-gida; gidan da Ubangiji ya ware, za su zo gaba iyali-iyali. Iyalin kuma da Ubangiji ya ware, za su zo gaba mutum bayan mutum.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo