Publicidade

Resultados da busca por "amor"

98 resultados encontrados

6Wanda ya shimfiɗa duniya a

7Wanda ya yi manyan haskoki,

8Rana don tă yi mulkin

22To, gidan Yusuf suka auka

23Sa’ad da suka aike mutane don su leƙi asirin Betel (da dā ake kira Luz),

24’yan leƙen asirin suka ga

13Kan’ana shi ne mahaifin

14Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa

15Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,

15Kan’ana shi ne mahaifin,

16Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa,

17Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,

12Suka kuma kama Lot ɗan

13Sai wani wanda ya tsira, ya zo ya faɗa wa Abram mutumin Ibraniyawa. Abram kuwa yana zama kusa da manyan itatuwan Mamre, Mamre mutumin Amoriyawa ne ɗan’uwan Eshkol da Aner, su kuwa abokan Abram ne.

14Da Abram ya ji cewa

11Na gaya muku wannan domin

12Umarnina shi ne, Ku ƙaunaci juna kamar yadda na ƙaunace ku.

13Babu ƙaunar da ta fi wannan, a ce mutum ya ba da ransa saboda abokansa.

4Fushi mugun abu ne mai

5Gara tsawatawar da ake yi a fili

6Za a iya amince da

3In na ba wa matalauta

4Ƙauna tana da haƙuri, ƙauna tana da kirki. Ba ta kishi, ba ta burga, ba ta da girman kai.

5Ba ta rashin ladabi, ba

3Ina gode wa Allahna a

4A cikin dukan addu’o’ina dominku duka, nakan yi addu’a da farin ciki kullum

5saboda tarayyarku a cikin bishara

1Dattijon nan,

2Muna ƙaunarku saboda gaskiyan nan, wadda take cikinmu za tă kuma kasance tare da mu har abada.

3Alheri, jinƙai da kuma salama

1Gara matalauci wanda yake marar laifi

2Ba shi da kyau ka

25Hazor-Hadatta, Keriyot Hezron (wato, Hazor),

26Amam, Shema, Molada,

27Hazar Gadda, Heshmon, Bet-Felet,

7Ku ba wa kowa hakkinsa.

8Kada hakkin kowa yă zauna a kanku, sai dai na ƙaunar juna, don mai ƙaunar maƙwabcinsa ya cika Doka ke nan.

9Umarnan nan, "Kada ka yi zina." "Kada ka yi kisankai." "Kada ka yi sata." "Kada kuma ka yi ƙyashi."13.9 Fit 20.13-15,17; M Sh 5.17-19; M Sh 5.21 Da dai duk sauran umarnai an ƙunshe su ne a wannan kalma "Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka."

1Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata!

2Haƙoranki sun yi kamar garken

13Ku zauna a faɗake; ku

14Ku yi kome da ƙauna.

15Kun san cewa iyalin gidan

10Ta haka muka san waɗanda

11Wannan shi ne saƙon da kuka ji tun farko. Ya kamata mu ƙaunaci juna.

12Kada ku zama kamar Kayinu,

1Ku ci gaba da ƙaunar juna kamar ’yan’uwa.

2Kada ku manta da yin

11Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza

12Shuffiyawa da Huffiyawa zuriyar Ir ne, kuma Hushiyawa zuriyar Aher ne.

13’Ya’yan Naftali maza su ne,

4ko su ba da kansu

5Maƙasudin wannan umarnin dai ƙauna ce, wadda take zuwa daga zuciya mai tsabta da lamiri mai kyau da kuma sahihiyar bangaskiya.

6Waɗansu sun bauɗe daga waɗannan

1Kowa ya gaskata cewa Yesu

2Ga yadda muka san cewa muna ƙaunar ’ya’yan Allah. Muna yin haka ta wurin ƙaunar Allah da kuma aikata umarnansa.

3Ƙaunar Allah ita ce, a yi biyayya da umarnansa. Umarnansa kuwa ba masu nauyi ba ne;

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-06-20_17-16-08-