8Duk mai ƙulla muguntaza a ɗauka shi mai kuta hargitsi ne.
22gama za a tura waɗannan biyu zuwa hallaka nan da nan,kuma wa ya sani irin bala’in da za su iya kawowa?
26Amsa da take ta gaskiyatana kamar sumba a leɓuna.
200 resultados encontrados
8Duk mai ƙulla muguntaza a ɗauka shi mai kuta hargitsi ne.
22gama za a tura waɗannan biyu zuwa hallaka nan da nan,kuma wa ya sani irin bala’in da za su iya kawowa?
26Amsa da take ta gaskiyatana kamar sumba a leɓuna.
6In muna shan wahala, ai, muna shanta domin ta’aziyyarku, da cetonku ne, in mun sami ta’aziyya, ai, mun same ta domin ta’aziyyarku ce, wadda take sa ku jure wa irin wahalan nan, da muke sha.
10Shi ya cece mu daga irin wannan hatsari na mutuwa, zai kuwa cece mu. A kansa muka kafa bege cewa zai ci gaba da cetonmu,
21Allah ne fa yake sa mu da ku mu tsaya daram cikin Kiristi. Shi ne ya shafe mu,
33Akwai allahn wata al’ummar da ya taɓa ceton ƙasarsa daga hannun sarkin Assuriya?
34Ina allolin Hamat da na Arfad? Ina allolin Sefarfayim, da na Hena, da na Iffa? Sun cece Samariya daga hannuna?
35Wanne a cikin dukan allolin ƙasashen nan ya iya ceton ƙasarsa da gare ni? Shugaban sojojin ya kuma ci gaba da cewa, ta yaya Ubangiji zai ceci Urushalima daga hannuna?"
7Na yi fama mai kyau, na gama tseren, na riƙe bangaskiya.
18Ubangiji zai cece ni daga kowane mugun hari yă kuma kai ni mulkinsa na sama lafiya. A gare shi ɗaukaka ta tabbata har abada abadin. Amin.
22Ubangiji yă zama tare da ruhunka. Alheri yă zama tare da ku.
11Ubangiji ya ce, "Sa’ad da Masarawa, Amoriyawa, Ammonawa, Filistiyawa,
14Ku tafi ku yi wa allolin da kuka zaɓa. Bari su cece ku sa’ad da kuke cikin wahala!"
15Amma Isra’ilawa suka ce wa Ubangiji, "Mu dai mun yi zunubi. Ka yi da mu abin da ka ga dama, amma muna roƙonka ka cece mu a yanzu."
1’Yan’uwa, abin da zuciyata take so da kuma addu’ata ga Allah saboda Isra’ilawa shi ne su sami ceto.
7"ko kuwa ‘Wa zai gangara can zurfin ƙasa?’ " (wato, don yă hauro da Kiristi daga matattu).
13gama, "Duk wanda ya kira bisa sunan Ubangiji zai sami ceto."10.13 Yow 2.32
1A wannan rana za a rera wannan waƙa a ƙasar Yahuda.Muna da birni mai ƙarfi;Allah yake cetonkatanga da kuma kagarunta.
2A buɗe ƙofofisaboda al’umma mai adalci ta shiga,al’ummar da mai aminci.
18Muna da ciki, mun yi ta murɗewa saboda zafi,amma mun haifi iska.Ba mu kawo ceto ga duniya ba;ba mu haifi mutanen duniya ba.
1Saratu ta yi shekara ɗari da ashirin da bakwai a duniya.
7Sai Ibrahim ya tashi ya rusuna a gaban mutanen ƙasar, wato, Hittiyawan.
12Ibrahim ya sāke rusuna a gaban mutanen ƙasar
27EliyabYeroham, Elkanada Sama’ila.
30Shimeya, Haggiyada Asahiya.
41ɗan Etni,ɗan Zera, ɗan Adahiya
26Yesu ya sallame shi gida ya ce, "Kada ka shiga cikin ƙauyen."8.26 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da Kada ka faɗa wa kowa a ƙauyen
36Me mutum zai amfana, in ya ribato duniya duka a bakin ransa?
37Ko kuma, me mutum zai bayar a musayar ransa?
22Ka cire mini ba’a da reni,gama ina kiyaye farillanka.
40Ina marmarin farillanka ƙwarai!Ka kiyaye raina cikin adalcinka.ו Waw
155Ceto yana nesa da mugaye,gama ba sa neman ƙa’idodinka.
1Bayan da muka kai bakin tekun lafiya, sai muka tarar cewa sunan tsibirin Malta ne.
2Mutanen tsibirin kuwa suka nuna mana babban alheri. Suka hura wuta suka marabce mu duka saboda ana ruwan sama da kuma sanyi.
28"Saboda haka na so ku san cewa an aika da ceton Allah ga Al’ummai, za su kuwa saurara!"28.28 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da saurara! 29 Bayan ya faɗi haka, sai Yahudawa suka watse, suna gardama mai zafi a tsakaninsu
6"Ku gudu daga cikin Babilon!Bari kowa yă ceci ransa!Kada a hallaka saboda zunubanta.Gama lokaci ne don ramuwar Ubangiji,zai sāka mata bisa ga alhakinta.
10" ‘Ubangiji ya baratar da mu;zo mu tafi mu yi shelarsa a Sihiyonamu faɗa abin da Ubangiji Allahnmu ya yi.’
56Gama mai hallakarwa ya auka wa Babilon,a kama sojojinta,a kuma kakkarya bakkunansu.Gama Ubangiji shi Allah ne mai sakayya;zai yi sakayya sosai.
15shirin kai bisharar salama yă zama kamar takalmi a ƙafafunku.
17Ku kuma ɗauki hular kwano na ceto, da takobin Ruhu, wato, Maganar Allah.
20wadda nake jakadanta cikin sarƙoƙi. Ku yi addu’a don in iya yin shelarta babu tsoro, yadda ya kamata in yi.
2Ku sa hankulanku a kan abubuwan sama, ba kan abubuwan duniya ba.
12Da yake Allah ya mai da ku zaɓaɓɓu, tsarkaka, ƙaunatattu, sai ku dinga jin tausayin juna, kuna yin alheri, kuna nuna tawali’u da sauƙinkai da jimrewa.
15Ku bar salamar Kiristi tă yi mulki a zukatanku, da yake a matsayin gaɓoɓin jiki ɗaya an kira ku ga salama. Ku zama masu godiya.
23Sai dai kowa da lokacinsa. Kiristi ne nunan fari; sa’an nan sa’ad da ya dawo; za a tā da waɗanda suke nasa.
26Abokin gāba na ƙarshen da za a hallaka kuwa, shi ne mutuwa.
36Kai, marar azanci! Abin da kuka shuka ba zai tsira ba sai ya mutu.
11rantsuwa ce za tă raba tsakaninsu a gaban Ubangiji cewa babu hannunsa a dukiyar maƙwabcinsa. Mai dukiyar kuwa zai yarda da rantsuwar, ba za a bukaci wanda aka bai wa amanar yă biya ba.
18"Kada ku bar maiya da rai.
21"Kada a wulaƙanta, ko a zalunci baƙo, domin dā ku baƙi ne a ƙasar Masar.
4Ku yi farin ciki a cikin Ubangiji kullum. Ina sāke gaya muku ku yi farin ciki!
20Ɗaukaka ta tabbata ga Allahnmu da Ubanmu har abada abadin. Amin.
21Ku gai da dukan tsarkaka cikin Kiristi Yesu.’Yan’uwan da suke tare da ni suna gaishe ku.
13daga Zera, kabilar Zerawa;daga Sha’ul, kabilar Sha’ul.
23Zuriyar Issakar bisa ga kabilansu,daga Tola, kabilar Tolatawa;daga Fuwa, kabilar Fuwayawa;
39daga Shufam, kabilar Shufamawa;daga Hufam, kabilar Hufamawa.
2Ya amsa ya ce,16.2 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na farko-farko ba su da raguwar aya 2 da kuma dukan aya 3 "Sa’ad da yamma ta yi, kukan ce, ‘Yanayi zai yi kyau, gama sararin sama ya yi ja,’
25Gama duk mai son ceton ransa zai rasa shi, amma duk wanda ya rasa ransa saboda ni, zai same shi.
26Me mutum zai amfana in ya sami duniya duka, amma ya rasa ransa? Ko kuwa me mutum zai bayar a bakin ransa?