Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "fé"

240 resultados encontrados

  1. Jó 31

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 31
    Mostrando versículos 6–30 de 40

    6Bari Allah yă auna a kan ma’auni na gaskiyazai kuma san cewa ni marar laifi ne.

    14me zan yi lokacin da Allah ya tuhume ni?Me zan ce lokacin da ya tambaye ni?

    30ban bar bakina yă yi zunubita wurin la’anta shi ba,

  2. Hebreus 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 6–14 de 19

    6Amma Kiristi mai aminci ne kamar ɗa a gidan Allah. Mu kuwa gidansa ne, in muka tsaya gabanmu gadi da kuma begen da muke taƙama a kai.

    12Ku lura fa, ’yan’uwa, cewa kada waninku yă kasance da zuciya mai zunubi marar bangaskiya da takan juye daga bin Allah mai rai.

    14Mu masu tarayya ne da Kiristi idan mun riƙe bangaskiyarmu da ƙarfi daga farko har zuwa ƙarshe.

  3. Neemias 10

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 10
    Mostrando versículos 3–24 de 39

    3da Fashhur, da Amariya, da Malkiya,

    8da Ma’aziya, da Bilgai, da kuma Shemahiya.Waɗannan su ne Firistocin.

    24da Hallohesh, da Filha, da Shobek,

  4. Juízes 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 5–20 de 31

    5Sa’an nan suka ce masa, "Muna roƙonka ka nemi mana nufin Allah don mu sani ko tafiyarmu tana da nasara."

    13Daga can suka tafi ƙasar tudu ta Efraim suka zo gidan Mika.

    20Sai firist ya yi farin ciki. Ya ɗauki efod, sauran allolin gida da siffar da aka sassaƙa ya tafi tare da mutanen.

  5. Gênesis 32

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 32
    Mostrando versículos 1–14 de 32

    1Yaƙub shi ma ya kama hanyarsa, sai mala’ikun Allah suka sadu da shi.

    10Ban cancanci dukan alheri da amincin da ka nuna wa bawanka ba. Da sanda kaɗai nake sa’ad da na ƙetare wannan Urdun, amma ga shi yanzu na zama ƙungiyoyi biyu.

    14awaki ɗari biyu da bunsurai ashirin, tumaki ɗari biyu da raguna ashirin,

  6. Jeremias 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 4–22 de 25

    4Yanzu ba kin kira ni,‘Mahaifina, abokina daga ƙuruciyata ba,

    20Amma kamar mace marar aminci ga mijinta,haka kika kasance marar aminci gare ni, ya gidan Isra’ila,"in ji Ubangiji.

    22"Ku komo, mutane marasa bangaskiya;zan warkar da ku daga ja da bayanku.""I, za mu zo wurinka,gama kai ne Ubangiji Allahnmu.

  7. 1 Pedro 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 2–19 de 22

    2sa’ad da suka ga rayuwarku mai tsabta da kuma na ladabi.

    15Sai dai a cikin zukatanku ku keɓe Kiristi a matsayin Ubangiji. A kullum, ku kasance a shirye ku ba da amsa ga duk wanda yake neman ku ba da dalilin wannan begen da kuke da shi. Amma ku yi wannan cikin tawali’u da ladabi,

    19ta wurin wanda kuma ya tafi ya yi wa ruhohin da suke a kurkuku wa’azi

  8. Salmos 68

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 68
    Mostrando versículos 7–34 de 35

    7Sa’ad da ka fito a gaban mutanenka, ya Allah,sa’ad da ka taka ta cikin ƙasar da take wofi, Sela

    9Ka ba da yayyafi a yalwace, ya Allah;ka rayar da gādonka da ya gāji.

    34Ku yi shelar ikon Allah,wanda ɗaukakarsa take a bisa Isra’ila,wanda ikonsa yake a cikin sarari.

  9. Romanos 10

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 10
    Mostrando versículos 4–17 de 21

    4Kiristi shi ne ƙarshen doka domin a sami adalci wa kowane mai bangaskiya.

    6Amma adalcin da yake ga bangaskiya yana cewa, "Kada ka faɗa a zuciyarka, ‘Wa zai hau sama?’ "10.6 M Sh 30.13 (wato, don yă sauko da Kiristi),

    17Saboda haka, bangaskiya takan zo ne ta wurin jin saƙo, akan ji saƙon kuma ta wurin maganar Kiristi.

  10. Oséias 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 2–9 de 14

    2Isra’ila ta yi mini kuka,‘Ya Allahnmu, mun yarda da kai!’

    6Su daga Isra’ila ne!Wannan maraƙi, mai aikin hannu ne ya yi shi;gunki ne ba Allah ba.Za a farfashe shi kucu-kucu,waccan maraƙin Samariya.

    9Gama sun haura zuwa Assuriyakamar jakin jejin da yake yawo shi kaɗai.Efraim ya sayar da kansa ga maza.

  11. 1 Timóteo 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 6–20 de 21

    6Amma bin Allah da gamsuwa riba ce mai yawa.

    12Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar shaida a gaban shaidu masu yawa.

    20Timoti, ka lura da abin da aka danƙa maka amana. Ka yi nesa da masu maganganun rashin tsoron Allah da kuma yawan mūsu da ake ƙarya, ake ce da shi ilimi,

  12. Marcos 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 3–23 de 50

    3Tufafinsa suka zama fari suna ƙyalli, fiye da yadda wani a duniya zai iya yi su.

    19Yesu ya ce, "Ya ku zamani marar bangaskiya, har yaushe zan kasance tare da ku? Har yaushe zan yi haƙuri da ku? Kawo mini yaron."

    23Yesu ya ce, " ‘In za ka iya’? Ai, kome mai yiwuwa ne ga wanda ya gaskata."

  13. 2 Reis 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 9–34 de 37

    9Zan mai da gidan Ahab kamar gidan Yerobowam ɗan Nebat da kuma kamar gidan Ba’asha ɗan Ahiya.

    26‘Jiya na ga jinin Nabot da jinin ’ya’yansa, in ji Ubangiji, kuma ba shakka zan ɗauki fansa a wannan fili, in ji Ubangiji.’ Saboda haka, ka ɗauke shi ka jefar da shi a bisa wannan fegi, bisa ga faɗin Ubangiji.9.26 Dubi 1Sar 21.19. Saboda haka, ka ɗauke shi ka jefar a filin, in ji Ubangiji."

    34Yehu ya shiga ya ci, ya kuma sha. Ya ce, "Ku san yadda za ku yi da la’ananniyan nan, ku binne ta, gama ’yar sarki ce."

  14. João 10

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 10
    Mostrando versículos 2–42 de 42

    2Mutumin da ya shiga ta ƙofa makiyayin tumakinsa ne.

    11"Ni ne makiyayi mai kyau. Makiyayi mai kyau yakan ba da ransa domin tumakin.

    42A nan kuwa mutane da yawa suka gaskata da Yesu.

  15. Lucas 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 9–28 de 59

    9Amma wanda ya yi mūsun sanina a gaban mutane, shi ma za a yi mūsunsa a gaban mala’ikun Allah.

    23Rai ya fi abinci, jiki kuma ya fi tufafi.

    28In haka ne Allah yake yi wa ciyayin jeji sutura, wadda yau suna nan, sa’an nan gobe kuma a jefa cikin wuta, Allah ba zai yi muku sutura fiye da ciyayin jeji ba, ya ku masu ƙarancin bangaskiya!

  16. 1 Crônicas 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 12–38 de 40

    12Shuffiyawa da Huffiyawa zuriyar Ir ne, kuma Hushiyawa zuriyar Aher ne.

    25Refa, Reshef,Tela, Tahan,

    38’Ya’yan Yeter maza su ne,Yefunne, Fisfa da Ara.

  17. Êxodo 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 10–14 de 22

    10To, fa, sai ka tafi. Ina aikan ka wurin Fir’auna don ka fitar da mutanena Isra’ilawa daga Masar."

    11Amma Musa ya ce wa Allah, "Wane ni in tafi wurin Fir’auna, in kuma fitar da Isra’ilawa daga Masar?"

    14Allah ya ce wa Musa, "NI NE wanda NINE. Abin da za ka faɗa wa Isra’ilawa ke nan cewa, ‘NI NE, ya aiko ni wurinku.’ "

  18. Ezequiel 41

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 41
    Mostrando versículos 10–24 de 26

    10da ɗakunan firistoci kamu ashirin ne kewaye da haikalin.

    14Faɗin filin haikalin a wajen gabas, haɗe da gaban haikalin, kamu ɗari ne.

    24Kowace ƙofa tana da murfi biyu masu buɗewa ciki da waje.

  19. 1 Coríntios 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 11–24 de 24

    11Kada fa wani yă ƙi karɓansa. Ku sallame shi lafiya, domin yă koma wurina. Ina duban hanyarsa tare da ’yan’uwa.

    20Dukan ’yan’uwa a nan suna gaisuwa.Ku gai da juna da sumba mai tsarki.

    24Ina gaishe ku duka, gaisuwar ƙaunata cikin Kiristi Yesu. Amin.16.24 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā ba su da Amin.

  20. Esdras 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 6–15 de 15

    6na kuma yi addu’a, na ce,"Ya Allah, ina cike da kunya, ba zan iya ɗaga fuskata gare ka ba, ya Allahna, domin zunubanmu sun fi mu tsayi, tudunsu har ya kai sama.

    7Tun daga zamanin kakanninmu har zuwa yanzu, zunubanmu suna da yawa. Domin zunubanmu, mu da sarakunanmu, da firistocinmu aka kama mu, aka wulaƙanta mu, muka zama bayi a hannun sarakuna waɗansu ƙasashe.

    15Ya Ubangiji Allah na Isra’ila, kai mai adalci ne! Yau an bar mu da sauran da ya tsira. Ga mu nan a gabanka masu zunubi, gama ba wanda zai iya tsayawa a gabanka."

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo