Pular para o conteúdo
Publicidade

Colossenses 3

9 Kada ku yi wa juna ƙarya, da yake kun tuɓe tsohon halinku tare da ayyukansa 10 kun ɗauki sabon halin nan da ake sabuntawa ga sani, bisa ga kamannin Mahaliccinsa. 11 A wannan sabuwar rayuwa babu bambanci ko kai mutumin Al’ummai ne ko mutumin Yahuda, mai kaciya ne ko marar kaciya, baƙo, baƙauye, bawa ne ko yantacce, gama Kiristi shi ne kome, kuma yana cikin kome.

Veja também

Colossenses
Ver todos os capítulos de Colossenses