Pular para o conteúdo
Publicidade

Maimaitawar Shari’a 1

16 Na kuma umarci alƙalanku a wancan lokaci, na ce, "Ku yi adalci cikin shari’a tsakanin yan’uwanku, ko damuwar tana tsakanin yan’uwa Isra’ilawa ne, ko kuwa tsakanin Isra’ilawa da baƙin da suke zaune a cikinku. 17 Kada ku nuna sonkai a cikin hukuncinku, ku saurari kowane ɓangare, babba da ƙarami, kada ku ji tsoron wani, gama hukunci na Allah ne. Ku kawo kowane batun da ya sha ƙarfinku, zan kuwa saurare shi."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também