46 ya ce musu, "Ku riƙe dukan kalmomin da na furta muku a yau, don ku umarce ’ya’yanku su lura, su yi biyayya da dukan kalmomin wannan doka. 47 Ba kalmomi kurum ba ne dominku, amma har ranku ma. Ta wurinsu za ku yi tsawon rai a ƙasar da kuke haye Urdun ku ci gādonta."
Publicidade
Maimaitawar Shari’a 32
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.