Pular para o conteúdo
Publicidade

Mai Hadishi 1

4 Zamanai sukan zo zamanai su wuce,

amma duniya tana nan har abada.

5 Rana takan fito rana ta kuma fāɗi,

ta kuma gaggauta zuwa inda takan fito.

6 Iska takan hura zuwa kudu ta kuma juya zuwa arewa;

yi ta kewayewa, yi ta koma inda take fitowa.

7 Dukan rafuffuka sukan gangara zuwa teku,

duk da haka teku ba ya cika.

Daga inda rafuffukan suke fitowa,

a can suke komawa kuma.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também