Pular para o conteúdo
Publicidade

Mai Hadishi 12

6 Ka tuna da shi, kafin igiyar azurfa ta katse,

ko tasar zinariya ta fashe;

kafin tulu ragargaje a maɓulɓula,

ko guga ta tsinke a rijiya,

7 turɓaya ta koma ƙasar da ta fito,

rai kuma koma ga Allah wanda ya ba da shi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também