11 Duk da haka sa’ad da na duba dukan aikin hannuwana,
da abin da na yi fama don in samu,
sai kome ya zama ba shi da amfani, naushin iska ne kawai;
babu wata riba a duniya.
11 Duk da haka sa’ad da na duba dukan aikin hannuwana,
da abin da na yi fama don in samu,
sai kome ya zama ba shi da amfani, naushin iska ne kawai;
babu wata riba a duniya.
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.