Pular para o conteúdo
Publicidade

Mai Hadishi 3

12 Na san ba abin da ya fi wa mutane kyau fiye da su ji daɗi su kuma yi alheri yayinda suke da rai. 13 Cewa kowa ci, sha, kuma ji daɗi cikin dukan aikinsa, wannan kyautar Allah ce.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também