4 Da Ubangiji ya ga Musa ya matso don yă duba, sai Allah ya yi kira daga cikin ƙaramin itacen ya ce, "Musa! Musa!"
Sai Musa ya amsa ya ce, "Ga ni."