Pular para o conteúdo
Publicidade

Filipenses 2

9 Saboda haka Allah ya ɗaukaka shi zuwa mafificin wuri

ya kuma ba shi sunan da ya fi dukan sunaye,

10 don a sunan Yesu kowace gwiwa za durƙusa,

a sama da a ƙasa da kuma a ƙarƙashin ƙasa,

11 kowane harshe kuma furta cewa Yesu Kiristi Ubangiji ne,

don ɗaukakar Allah Uba.

Veja também

Filipenses
Ver todos os capítulos de Filipenses