Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 1

4 Allah ya ga hasken yana da kyau, sai ya raba tsakanin hasken da duhu. 5 Allah ya kira hasken "yini," ya kuma kira duhun "dare." Yamma ta kasance, safiya kuma ta kasance, kwana ta fari ke nan.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também