Hasumiyar Babilon
1 To, a lokacin, yaren mutanen duniya ɗaya ne, maganarsu kuma ɗaya ce.
9 Shi ya sa aka kira birnin Babel,11.9 Wato, Babilon; Babel ya yi kamar Ibraniyanci na rikitar. domin a can ne Ubangiji ya rikitar da harshen dukan duniya. Daga can Ubangiji ya watsar da su ko’ina a doron ƙasa.