Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 16

6 Abram ya ce, "Baiwarki tana a hannunki? Ki yi da ita yadda kika ga ya fi kyau." Sai Saira ta wulaƙanta Hagar; saboda haka ta gudu daga gare ta.

7 Mala’ikan Ubangiji ya sami Hagar kusa da maɓulɓula a jeji, ita ce maɓulɓular da take gefen hanya zuwa Shur. 8 Ya kuma ce mata, "Hagar, baiwar Saira, daga ina kika fito, kuma ina za ki?"

Ta amsa ta ce, "Ina gudu ne daga wurin uwargijiyata Saira."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também