Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 21

6 Saratu ta ce, "Allah ya sa na yi dariya, kuma duk wanda ya ji game da wannan, zai yi dariya tare da ni." 7 Ta kuma ƙara da cewa, ", wa zai iya ce wa Ibrahim, Saratu za yi renon yara? Duk da haka na haifar masa ɗa cikin tsufansa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também