Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 3

17 Ga Adamu kuwa ya ce, "Saboda ka saurari matarka, ka kuma ci daga itacen da na ce, Kada ka ci,

"Za a la’anta ƙasa saboda kai.

Da wahala za ka ci daga cikinta dukan kwanakin rayuwarka.

18 Za ba ka ƙayayyuwa da sarƙaƙƙiya

za ka kuwa ci ganyayen gona.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também