Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 37

3 Isra’ila dai ya fi ƙaunar Yusuf fiye da kowanne a cikin sauran ya’yansa maza, gama an haifa masa shi a cikin tsufansa. Sai ya yi masa riga mai gwanin kyau.37.3 Ma’anar Ibraniyanci na mai ado ba tabbatacce ba ne; haka ma a ayoyi 23 da 32.

Veja também