Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 39

20 Maigidan Yusuf ya ɗauke shi ya sa a kurkuku, wurin da ake tsare yan kurkukun sarki.

Amma yayinda Yusuf yake can a cikin kurkuku, 21 Ubangiji ya kasance tare da shi; ya nuna masa alheri, ya kuma sa ya sami tagomashi a idanun mai gadin kurkukun.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também