Kayinu da Habila
1 Adamu ya kwana da matarsa Hawwa’u, ta kuwa yi ciki ta haifi Kayinu. Sai ta ce, "Da taimakon Ubangiji na sami ɗa namiji."
25 Sai Adamu ya sāke kwana da matarsa, ta haifi ɗa, aka kuma ba shi suna Set, gama ta ce, "Allah ya ba ni wani yaro a madadin Habila, tun da yake Kayinu ya kashe shi."