Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 4

8 To, Kayinu ya ce wa ɗan’uwansa Habila, "Mu tafi gona."4.8 Rubuce-rubucen hannu na Fentatut na Samariyawa, Seftuwajin, Bulget da Siriyak; Rubuce-rubucen hannu na Masoretik ba su da "Mu tafi gona." Yayinda suke a gona, sai Kayinu ya tasar wa Habila ya buge shi ya kashe.

Veja também