Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 41

15 Fir’auna ya ce wa Yusuf, "Na yi mafarki, kuma babu wanda ya iya fassara shi. Amma na ji an ce sa’ad da ka ji mafarki, kana iya fassara shi."

16 Yusuf ya amsa wa Fir’auna ya ce, "Ba ni ne da iyawar ba, Allah zai iya ba wa Fir’auna amsar da yake nema."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também