Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 47

11 Ta haka Yusuf ya zaunar da mahaifinsa da yan’uwansa a Masar, ya ba su mallaka a sashe mafi kyau na ƙasar, a yankin nan na Rameses, kamar yadda Fir’auna ya umarta. 12 Yusuf ya kuma tanada wa mahaifinsa da kuma yan’uwansa da dukan gidan mahaifinsa, abinci bisa ga yawan ya’yansu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também