Pular para o conteúdo
Publicidade

Hebreus 11

17 Ta wurin bangaskiya Ibrahim, sa’ad da Allah ya gwada shi, sai ya miƙa Ishaku hadaya. Shi da ya karɓi alkawaran ya yi shirin miƙa makaɗaicin ɗansa, 18 ko da yake Allah ya ce masa, "Ta wurin Ishaku ne za a lissafta zuriyarka."11.18 Far 21.12 19 Ibrahim ya yi tunani cewa Allah yana iya da matattu, a misalce kuwa, ya sāke karɓan Ishaku daga matattu.

Veja também