Pular para o conteúdo
Publicidade

Ibraniyawa 12

Gargaɗi game da ƙin Allah

14 Ku yi iyakacin ƙoƙari ku yi zaman lafiya da kowa, ku kuma zama masu tsarki; gama in ban da tsarki ba babu wanda zai ga Ubangiji. 15 Ku lura fa kada wani kāsa samun alherin Allah, kada kuma wani tushen ɗacin rai tsira har kawo rikici, kuma ƙazantar da mutane da yawa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também