Pular para o conteúdo
Publicidade

Ibraniyawa 13

Albarka da kuma gaisuwa ta ƙarshe

20 Bari Allah na salama, wanda ta wurin jinin madawwamin alkawari ya da Ubangijinmu Yesu daga matattu, wannan Makiyayin tumaki mai girma, 21 kintsa ku da kowane abu mai kyau domin aikata nufinsa, bari kuma aikata abin da zai gamshe shi cikinmu, ta wurin Yesu Kiristi, a gare shi ɗaukaka ta tabbata har abada. Amin.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também