Pular para o conteúdo
Publicidade

Ibraniyawa 2

10 Ta wurin kawo ya’ya masu yawa zuwa ga ɗaukaka, ya dace cewa Allah, wanda dominsa da kuma ta wurinsa ne kome yake kasancewa, ya sa tushen cetonsu zama cikakke ta wurin shan wahala. 11 Da shi wanda yake tsarkake mutane da kuma su waɗanda ake tsarkakewa duk yan iyali ɗaya ne. Saboda haka Yesu ba ya kunyan kiransu yan’uwansa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também