Pular para o conteúdo
Publicidade

Habacuque 3

17 Ko da yake itace ɓaure bai tohu ba,

ba kuma ya’ya a kuringar inabi,

ko da yake zaitun bai ba da amfani ba,

gonaki kuma ba su ba da abinci ba,

ko da yake babu tumaki a garke,

ba kuma shanu a turaku,

18 duk da haka zan yi farin ciki da Ubangiji,

zan yi murna da Allah Mai Cetona.

19 Ubangiji Mai Iko Duka shi ne ƙarfina;

yakan mai da ƙafafuna kamar na barewa,

yakan sa in yi tafiya a wurare masu tsayi.

Domin mai bi da kaɗe-kaɗe. A kan kayan kiɗi masu tsirkiyata.

Veja também

Habacuque
Ver todos os capítulos de Habacuque