Pular para o conteúdo
Publicidade

Yunana 2

1 Daga ciki cikin kifi, Yunana ya yi addu’a ga Ubangiji Allahnsa. 2 Ya ce,

"A cikin damuwata na yi kira ga Ubangiji,

ya kuwa amsa mini.

Daga cikin zurfi kabari2.2 Sheol na Ibraniyanci na yi kiran neman taimako,

ka kuwa saurari kukata.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também

Jonas
Ver todos os capítulos de Jonas