Pular para o conteúdo
Publicidade

Jonas 2

6 Na nutsa har ƙarƙashin tuddai;

a ƙarƙashin duniya, ka rufe ni har abada.

Amma ka dawo da raina daga rami,

Ya Ubangiji Allahna.

7 "Sa’ad da na ji raina yana rabuwa da ni,

na tuna da kai ya Ubangiji,

addu’ata kuma ta kai gare ka,

a haikalinka mai tsarki.

Veja também

Jonas
Ver todos os capítulos de Jonas