Yesu Ɗan Rago na Allah
29 Kashegari Yohanna ya ga Yesu yana zuwa wajensa sai ya ce, "Ku ga, ga Ɗan Rago na Allah mai ɗauke zunubin duniya!
34 Na gani na kuma shaida cewa wannan Ɗan Allah ne."