Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 20

25 Saboda haka sauran almajiran suka ce masa, "Ai, mun ga Ubangiji!"

Amma ya ce musu, "Ina, ai, sai na ga ramin ƙusa a hannuwansa na sa yatsata a inda ƙusoshi suka kasance, na kuma sa hannuna a gefensa, in ba haka ba, ba zan gaskata ba."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também