27 Sa’an nan ya ce wa Toma, "Sa yatsarka nan; dubi hannuwana. Miƙa hannunka ka sa a gefena. Ka daina shakka ka gaskata."
28 Toma ya ce masa, "Ya Ubangijina da Allahna!"