Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 6

27 Kada ku yi aiki saboda abincin da yake lalacewa, sai dai saboda abinci mai dawwama har zuwa rai madawwami, wanda Ɗan Mutum zai ba ku. A kansa ne Allah Uba ya sa hatimin amincewarsa."

28 Sai suka tambaye shi suka ce, "Me za mu yi don mu aikata ayyukan da Allah yake so?"

29 Yesu ya amsa, "Aikin Allah shi ne, a gaskata da wanda ya aiko."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também