Pular para o conteúdo
Publicidade

Mahukunta 11

30 Yefta kuwa ya yi wa’adi da Ubangiji ya ce, "In ka ba da Ammonawa a hannuwana, 31 duk abin da ya fara fitowa daga ƙofar gidana don tarye ni, sa’ad da na komo daga yaƙi da Ammonawa, zai zama na Ubangiji, zan miƙa shi hadaya ta ƙonawa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também