Pular para o conteúdo
Publicidade

Mahukunta 11

34 Sa’ad da Yefta ya komo gida a Mizfa, wa ya fito tarye shi, yarsa tilo, tana rawa kiɗin ganguna! Ita ce kaɗai yarsa. Ban da ita ba shi da ɗa ko ya. 35 Da ya gan ta, sai ya yayyage tufafinsa ya yi kuka ya ce, "Kaito! Yata! Kin karya mini gwiwa, kuma na lalace, domin na yi wa’adi ga Ubangiji da ba zan iya in karya ba."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também